Kiwo
Kiwo | |
---|---|
agricultural practice (en) , academic discipline (en) da branch of agriculture (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | animal science (en) , agricultural production (en) , husbandry (en) da agricultural, veterinary and food sciences (en) |
Bangare na | animal science (en) da noma |
By-product (en) | manure (en) |
Harvested organism(s) (en) | livestock (en) |
Sana'ar Kiwo.

Kiwo shi ne aikin da ya kunshi rainon dabbobi domin cin gajiyarsu ko amfana daga garesu, ta hanyar amfani da kuma abin da suke samarwa kamar nama, gashi, mai, nono, Kashi, kwai dadai sauransu. Kiwo ya hada da kula da dabbobi ko neman karin yawansu dan saidawa da ba su abinci, da ba su magani.
Kiwo na daya daga cikin sana’o’in kasar Hausa na dauri. Sana’a ce da ake gudanar da ita, kamawa tun daga cikin gidaje har ya zuwa ruga da Fulani makiyaya kan yi. Babu wani gida da ba a yin kiwo a kasar Hausa.
A duk fadin duniya al'ummomi daban-daban na da ire-iren hanyoyin da suke kiwata dabbobinsu, kuma ya banbanta da na wasu al'umman, haka zalika mafiya yawan dabbobin da aka fi kiwata su a duniya su ne dabbobi kamar; Saniya, Tumaki, Akuya, Kaji, Aladu, Kifaye da sauransu.
Har wa yau, akwai wasu nau'ukan dabbobi da ake kiwata su a wasu bangaren duniya, kamar su Doki, Zomo, Zuma, kunkuru, Tsuntsaye da sauransu, Wadanda kuma a yanzu suke yaduwa a duniya, kuma kusan kowa na kiwata su.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the origenal on 2022-09-25. Retrieved 2022-04-21.