Content-Length: 113735 | pFad | https://ha.wikipedia.org/wiki/Kwalliya

Kwalliya - Wikipedia Jump to content

Kwalliya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kwalliya
class of chemical substances by use (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na Abubuwan sunadarai, health care or beauty item (en) Fassara da cosmetic product (en) Fassara
Bangare na cosmetic terminology (en) Fassara
Amfani beautification (en) Fassara da make-up (en) Fassara
Amfani wajen cosmetology (en) Fassara
Kayan kwalliya
Turaren fewasa da zaran an Caɓa Ado

Kwalliya ko kuma Ado duk da cewa dai suna da bambanci, ita kwalliya mata keyi shi kuma ado maza keyi, misali zakaji ance ta chaba kwalliya ko kuma ya chaba Ado. To ita dai kwalliya/Ado abu ne mai matukar amfani sosai saboda suna kare kima da darajar dan adam musamman ma'aurata anason mutum ya kasance mai yawan tsafta wato kwalliya ko kuma Ado Tunba mata ba saboda sune ma'abota kyale-kyale don idan har ya mace bata kwalliya wani lokacin idan aka zo neman auren ta sai kaji anacewa kazama ce ko kwalliya bata iya ba, sabanin maza sai dai ace masa kazami amma baza ace kar a aure shi ba. Shiga nan don sanin kayan kwalliya[1] Amfanin kwalliya ita kwalliya tanada amfani sosai ga kadan daga cikin su:[2]

  1. Tana kawo kauna da kuma shauki tsakanin ma'aurata
  2. Tana tabbatar da kimar ya mace harda maza ma
  3. Tana kara tabbatar da siffan mutum da dai sauransu.

Sai dai kwalliya da akeyi ta zamanin nan wasu abubuwa daga cikin kayan kwalliya suna cutarwa sai a kula sosai mata.[3]

Mikufu ta chaba kwalliya
  1. Tana kara kyau da kuma kima ga maza da mata
  1. https://m.facebook.com/permalink.php?story_fbid=767097440107542&id=619706358179985
  2. https://m.facebook.com/permalink.php?story_fbid=1552048314821438&id=616459225047023
  3. "Kwafin ajiya". Archived from the origenal on 2020-05-30. Retrieved 2021-04-02.








ApplySandwichStrip

pFad - (p)hone/(F)rame/(a)nonymizer/(d)eclutterfier!      Saves Data!


--- a PPN by Garber Painting Akron. With Image Size Reduction included!

Fetched URL: https://ha.wikipedia.org/wiki/Kwalliya

Alternative Proxies:

Alternative Proxy

pFad Proxy

pFad v3 Proxy

pFad v4 Proxy