Mai buga tsakiya
Appearance
Mai buga tsakiya | |
---|---|
association football position (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | ɗan wasan ƙwallon ƙafa |
Wasa | ƙwallon ƙafa |
Yadda ake kira namiji | Mëttelfeldspiller da saugas |
Mai buga wasan tsakiya a matakin Ƙwallon ƙafa, wanda yake tsayawa a tsakiya domin sarrafa kwallo, ko kwace kwallo, ko kuma taimaka ma ataka domin cin kwallo.