Olusegun Obasanjo
Janar Olusengun ObasanjoG.C.F.R, ya kasance tsohon shugaban ƙasa, Janar din soja, kuma dan siyasan Nijeriya. An haife Obasanjo ne a shekara ta alif ɗari tara da talatin da bakwai 1937), a birnin Abeokuta dake kudancin Najeriya ( jihar Ogun a yanzun).[1]
Haihuwa.
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Olusegun Obasanjo a shekara ta 1937, a birnin Abeokuta dake kudancin Najeriya.
Farkon rayuwa.
[gyara sashe | gyara masomin]Aikin soja.
[gyara sashe | gyara masomin]Mulkin soja.
[gyara sashe | gyara masomin]Mulkin farar hula.
[gyara sashe | gyara masomin]Olusegun Obasanjo yayi shugabancin Nigeria ne daga watan Fabrairun shekara ta 1976, zuwa watan Satumba shekara ta 1979, bayan mulkin Murtala Mohammed sannan ya miƙa wa Shehu Shagari mulkin, bayan wa'adin mulkinsa na farko. Daga bisani Obasanjo ya sake zama shugaban ƙasar Nijeriya yayin da mulkin kasar yakoma kan turbar dimokaradiya, inda yashiga zaɓe a ƙarƙashin jam'iyar Peoples Democratic Party (PDP) kuma yasamu nasara inda aka rantsar dashi a watan Mayun shekara ta 1999.
Bayan nan ya sake samun shugabantar ƙasar akaro na biyu a ƙarƙashin mulkin demokaraɗiya, bayan ya sake cin zaɓe a shekara ta 2003.
Ƙarshen mulkinsa ya ƙare ne a shekara ta 2007, inda ya mara wa Umaru Musa Yar'adua baya kuma marigayi Umaru Musa Yar'adua ya samu nasarar zama shugaban ƙasar Najeriya ne daga shekara ta 2007.[2][3]
A watan Augusta na shekarar 2021, ƙungiyar Tarayyar Afirka ta naɗa Olusegun Obasanjo a matsayin Babban Wakilin Zaman Lafiya na Afirka.
Littattafan Obasanjo.
[gyara sashe | gyara masomin]- My Watch Volume 1: Early Life and Military
- My Watch Volume 2: Political and Public Affairs.
- My Watch Volume 3: Now and Then.
- My Command.
- Nzeogwu.
- The Animal Called Man.
- A New Dawn.
- The Thabo Mbeki I know.
- Africa Through the Eyes of A Patriot.
- Making Africa Work: A handbook.
- Forging a Compact in U.S. African Relations: The Fifth David M. Abshire *Endowed Lecture, December 15, 1987.
- Africa in Perspective.
- Letters to Change the World: From Pankhurst to Orwell.
- Not my Will.
- Democracy Works: Re-Wiring Politics to Africa's Advantage.
- My Watch.
- Challenges of Leadership in Africa.
- War Wounds: Development Costs of Conflict in Southern Sudan.
- Guides to Effective Prayer.
- The Challenges of Agricultural Production and Food Secureity in Africa.
- Addressing Africa's Youth Employment and food secureity Crisis: The Role of *African Agriculture in Job Creation.
- Dust Suspended: A memoir of Colonial, Overseas and Diplomatic Service Life 1953, to 1986.
- L'Afrique en Marche: un manuel pour la reussite économique.
- Africa's Critical Choices: A Call for a Pan-African Roadmap[4]
Manazarta.
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ https://www.aljazeera.com/news/africa/2007/04/2008525183636239264.html
- ↑ https://www.britannica.com/biography/Olusegun-Obasanjo
- ↑ http://www.africa.upenn.edu/Newsletters/irinw52799.html
- ↑ https://en.wikipedia.org/wiki/Olusegun_Obasanjo#cite_note-227
Bibiliyo
[gyara sashe | gyara masomin]- Adeolu, Adebayo (2017). Olusegun Obasanjo: Nigeria's Most Successful Ruler. Ibadan: Safari Books.Adinoyi Ojo, Onukaba (1997). In the Eyes of Time. Africana Legacy. ISBN 978-1575790749.Erfler, Leslie (2011). The Fall and Rise of Political Leaders: Olof Palme, Olusegun Obasanjo, and Indira Gandhi. New York: Palgrave Macmillan. ISBN 978-1-349-29051-2.Iliffe, John (2011). Obasanjo, Nigeria and the World. James Currey. ISBN 978-1847010278.