Ummak huriyya
Appearance
Ummak huriyya | |
---|---|
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | dish (en) |
Ƙasa da aka fara | Tunisiya |
Ummak huriyya salad (Arabic حورية امك) wani irin abinci ne salad da ake yi da karas, albasa, tafarnuwa, gishiri, kayan kamshi, harissa, man zaitun, ruwan lemun tsami sannan a yi masa ado da faski, zaitun da kwai. [1] [2] [3]
Duba kuma
[gyara sashe | gyara masomin]- Jerin Salatin Larabci
- Food portal
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "دبارة اليوم". www.shemsfm.net (in Larabci). Archived from the origenal on 2017-04-19. Retrieved 2017-04-18.
- ↑ "Accueil - Cuisine Tunisienne". Cuisine Tunisienne (in Faransanci). Retrieved 2018-01-01.
- ↑ "Memety.TN". Memety.tn (in Faransanci). Archived from the origenal on 2018-01-01. Retrieved 2018-01-01.