Incheon
Appearance
Incheon | |||||
---|---|---|---|---|---|
|
|||||
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Koriya ta Kudu | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 2,936,117 (2018) | ||||
• Yawan mutane | 2,804.83 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Korean (en) | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 1,046.807 km² | ||||
Altitude (en) | 7 m | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 1883 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Majalisar zartarwa | Incheon Metropolitan Government (en) | ||||
Gangar majalisa | Incheon Metropolitan Council (en) | ||||
• Mayor of Incheon (en) | Paul Yoo (en) (1 ga Yuli, 2014) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+09:00 (en)
| ||||
Lamba ta ISO 3166-2 | KR-28 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | incheon.go.kr | ||||
Incheon (lafazi : /inecon/) birni ne, da ke a ƙasar Koriya ta Kudu. Incheon tana da yawan jama'a 3,002,645 bisa ga jimillar 2017. An gina birnin Incheon kafin karni na biyar bayan haifuwan annabi Issa. Shugaban birni Incheon Yoo Jung-bok ne.
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]-
Nau'in abincin yan birnin mai Suna Jjolmyeon
-
Wani Jirgin Kasa a birnin
-
Seohae, Incheon
-
Gadar Incheon wadda ake aikin gina ta
-
Incheon daga Wolmido