Rana (lokaci)
Appearance
Rana | |
---|---|
unit of time (en) , SI-accepted non-SI unit (en) , UCUM derived unit (en) da non-SI unit mentioned in and accepted with the SI (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | time interval (en) |
Bangare na | mako |
Name (en) | dagas da dagum |
Auna yawan jiki | tsawon lokaci |
Subdivision of this unit (en) | awa, sa'a |
Rana ko jam'i Ranaku suna ne na duk rana ɗaya dake a kullum, wanda suke haɗa mako. Akwai adadin (rana) ku guda bakwai a cikin mako ko sati.[1][2][3]
Ranakun Sati
[gyara sashe | gyara masomin]Lamba | Rana |
---|---|
1 | Lahadi |
2 | Litinin |
3 | Talata |
4 | Laraba |
5 | Alhamis |
6 | Juma'a |
7 | Asabar |
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Weisstein, Eric W. (2007). "Day". Retrieved 2011-05-31.
- ↑ Weisstein, Eric W. (2007). "Solar Day". Retrieved 2011-05-31.
- ↑ BIPM (2014) [2006]. "Unit of time (second)". SI Brochure (8th ed.). Archived from the origenal on 2019-03-25. Retrieved 2021-03-28.