Content-Length: 223293 | pFad | https://ha.wikipedia.org/wiki/Ruwanda

Ruwanda - Wikipedia Jump to content

Ruwanda

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ruwanda
Rwanda (rw)
Rwanda (fr)
Rwanda (en)
Rwanda (sw)
Flag of Rwanda (en) National emblem of Rwanda (en)
Flag of Rwanda (en) Fassara National emblem of Rwanda (en) Fassara

Take Rwanda Nziza (en) Fassara

Kirari «Ubumwe, Umurimo, Gukunda Igihugu»
«Unity, Work, Patriotism»
«Единство, труд, патриотизъм»
«Remarkable Rwanda»
«Undod, Gwaith, Gwladgarwch»
Inkiya Mille Collines
Wuri
Map
 2°S 30°E / 2°S 30°E / -2; 30

Babban birni Kigali
Yawan mutane
Faɗi 13,246,394 (2022)
• Yawan mutane 502.94 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Kinyarwanda (en) Fassara
Turanci
Faransanci
Harshen Swahili
Labarin ƙasa
Bangare na Taraiyar Afirka da Gabashin Afirka
Yawan fili 26,338 km²
Wuri mafi tsayi Mount Karisimbi (en) Fassara (4,507 m)
Wuri mafi ƙasa Ruzizi River (en) Fassara (950 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 1962
Tsarin Siyasa
Gangar majalisa Parliament of Rwanda (en) Fassara
• shugaban ƙasar Rwanda Paul Kagame (24 ga Maris, 2000)
• Prime Minister of Rwanda (en) Fassara Édouard Ngirente (en) Fassara (30 ga Augusta, 2017)
Ikonomi
Nominal GDP (en) Fassara 11,055,281,971 $ (2021)
Kuɗi Rwanda Franc
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo .rw (mul) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho +250
Lambar taimakon gaggawa *#06# da 912 (en) Fassara
Lambar ƙasa RW
Wasu abun

Yanar gizo gov.rw
Tutar Ruwanda.
manuniyar ruwanda
manuniyar ruwanda
taro a ruwanda
rwanda wiki medians community

Jamhuriyar Ruwanda ko, Rwanda [lafazi: /ruwanda/] (da Kinyarwanda: Repubulika y'u Rwanda; da Faransanci: République du Rwanda; da Kiswahili: Jamhuri ya Rwanda; da Turanci: Republic of Rwanda) ƙasa ne, da ke a nahiyar Afirka.

Rwanda
ginin ruwanda

Ruwanda tana da yawan fili kimanin kilomita arabba'i 26,338. Ruwanda tana da, yawan jama'a kimanin, 12.6,million [1] . Ruwanda tana da iyaka da Burundi, Jamhuriyar dimokuradiyya Kwango, Tanzaniya da Uganda. Babban birnin Ruwanda, shi ne Kigali.

Paul Kagame shugaban kasar na yanzu

Shugaban ƙasar Ruwanda Paul Kagame ne daga shekarar 2000. Firaministan ƙasar Édouard Ngirente ne daga shekarar 2017.


Ƙasashen Afirka
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.








ApplySandwichStrip

pFad - (p)hone/(F)rame/(a)nonymizer/(d)eclutterfier!      Saves Data!


--- a PPN by Garber Painting Akron. With Image Size Reduction included!

Fetched URL: https://ha.wikipedia.org/wiki/Ruwanda

Alternative Proxies:

Alternative Proxy

pFad Proxy

pFad v3 Proxy

pFad v4 Proxy