Jump to content

Anastacia

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Anastacia
Rayuwa
Cikakken suna Anastacia Lyn Newkirk
Haihuwa Chicago, 17 Satumba 1968 (56 shekaru)
ƙasa Tarayyar Amurka
Ƴan uwa
Abokiyar zama Wayne Newton (en) Fassara  (21 ga Afirilu, 2007 -  unknown value)
Karatu
Makaranta Professional Children's School (en) Fassara
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a mawaƙi, singer-songwriter (en) Fassara, author (en) Fassara, mai tsarawa, dressmaker (en) Fassara da philanthropist (en) Fassara
Nauyi 56 kg
Tsayi 1.57 m
Kyaututtuka
Mamba Bad Yard Club (en) Fassara
Artistic movement pop music (en) Fassara
contemporary R&B (en) Fassara
blue-eyed soul (en) Fassara
dance-pop (en) Fassara
pop rock (en) Fassara
rock music (en) Fassara
Yanayin murya mezzo-soprano (en) Fassara
Kayan kida murya
Jadawalin Kiɗa Epic Records (mul) Fassara
Mercury Records (en) Fassara
BMG Rights Management (en) Fassara
Sony Music (mul) Fassara
Universal Music Group
IMDb nm1049461
anastacia.com

Anastacia Lyn Newkirk /ˌænəˈstʒə/ (an haifeta a watan Satumba ranar 17, shekarar alif 1968) mawaƙin Ba'amurke ne, marubuci kuma tsohon ɗan rawa.

Anastacia Lyn Newkirk

Rayuwa ta farko

[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Anastacia Lyn Newkirk a ranar 17 ga watan Satumba, shekarata alif 1968, a Birnin Chicago, Illinois; mahaifinta Robert Newkirk mawaƙi ne kuma ɗan wasan kwaikwayo, kuma mahaifiyarta Diane Hurley 'yar wasan kwaikwayo ce a Broadway.[1][2] Tana da zuriyar Jamusanci da Irish kuma tana da 'yar'uwa da ƙaramin ɗan'uwa.[3] Bayan kammala karatunta, tayi aiki a gidajen cin abinci da wuraren sayar da gashi yayin da take aiki a masana'antar kiɗa.[4]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


  1. "Anastacia - Biography". HELLO! (in Turanci). July 6, 2023. Retrieved 2024-07-03.
  2. "Maxim Germany June 2001 interview". Archived from the original on November 22, 2008.
  3. Illey, Chrissy (November 14, 2008). "Anastacia interview: Welcome to my truth". The Scotsman. Retrieved July 3, 2024.Illey, Chrissy (November 14, 2008).
  4. Tauber, Michelle (April 28, 2003). "A New Verse". PEOPLE.com (in Turanci). Retrieved December 13, 2021.
pFad - Phonifier reborn

Pfad - The Proxy pFad of © 2024 Garber Painting. All rights reserved.

Note: This service is not intended for secure transactions such as banking, social media, email, or purchasing. Use at your own risk. We assume no liability whatsoever for broken pages.


Alternative Proxies:

Alternative Proxy

pFad Proxy

pFad v3 Proxy

pFad v4 Proxy