Melford Okilo
Appearance
Melford Okilo | |||||
---|---|---|---|---|---|
Mayu 1999 - Mayu 2003 District: Bayelsa East
Oktoba 1979 - Disamba 1983 ← Suleiman Saidu (en) - Fidelis Oyakhilome (en) → | |||||
Rayuwa | |||||
Haihuwa | 30 Nuwamba, 1933 | ||||
ƙasa | Najeriya | ||||
Mutuwa | 5 ga Yuli, 2008 | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a | ɗan siyasa | ||||
Imani | |||||
Jam'iyar siyasa | Peoples Democratic Party |
Melford Okilo (An haife shi ranar 30 ga watan nuwamba, 1933). Ɗan siyasa ne wanda ya fara siyasa tun lokacin da Nigeria ta samu yancin kanta a shekarar 1960 had zuwa lokacin mutuwar sa a shekarar 2008.[1]
Farkon rayuwa da karatu
[gyara sashe | gyara masomin]Okilo Dan asalin jihar Bayelsa ne, Wanda yayi karatun lauya amma kuma ya shiga siyasa yana shekara 23.[2]
Siyasa
[gyara sashe | gyara masomin]Okilo yayi mamba na majalisa daga 1956 zuwa 1964. Kuma yayi Minista a farkon jamhuriyar ta ɗaya a Najeriya. Shi ne kuma zaɓaɓɓen Gwamna na farko a jihar Rivers, a shekarar 1979 zuwa 1983.
Daga bisani yayi sanata a jihar bayalsa inda ya wakilci bayalsa ta kudu a shekarar 1999 zuwa 2003.