Military star ranking
Military star ranking | |
---|---|
Military star ranking: Matsayi ne a aikin soja wanda ake badawa ko saka alamar tauraro ga jami'in sojoji. Tsari ne na nuna girman matsayin soja, ana amfani da tsarin bada alamar tauraron ne daga tauraro kwara ɗaya har zuwa tauraro na 6, a galibin ƙasashen turawa, don bayyana matsayin janar da jami'an flag officer. A ɓangaren sojojin NATO, wannan matsayi na alamar taurarin, na dai-dai da matsayin OF-6–10.[1]
Matsayin tauraro
[gyara sashe | gyara masomin]Tauraro ɗaya
[gyara sashe | gyara masomin]Matsayi mai tauraro biyar yawanci shine mafi girman matsayi na janar ko jami'in flag officer[2] Wannan matsayi yawanci babban hafsan soja ne, janar na sojoji, Admiral na rundunar jiragen ruwa ko kuma marshal na sojojin sama.[3]
Tauraro biyu
[gyara sashe | gyara masomin]Matsayi mai tauraro uku yawanci shine matsayi na uku mafi girma na janar ko jami'in flag officer.[4]
Tauraro uku
[gyara sashe | gyara masomin]Matsayin taurari ukku yawanci shine matsayi na biyu mafi girma na janar ko jami'in flag officer.[5]
Tauraro huɗu
[gyara sashe | gyara masomin]Matsayin taurari huɗu yawanci shine matsayi na biyu mafi girma na janar ko jami'in flag officer.[6]
Tauraro biyar
[gyara sashe | gyara masomin]Domin sanin cikakken ikon jam'i mai matsayin tauraro kwara biyar duba nan: >> Five-star rank <<, inda a wasu galibin kasashe wannan matsayi ne iya ƙololuwar girman soja.
Matsayi mai tauraro biyar yawanci shine mafi girman matsayi na janar ko jami'in flag officer.[7]. Wannan matsayi yawanci babban hafsan soja ne, janar na sojoji, Admiral na rundunar jiragen ruwa ko kuma marshal na sojojin sama.
Tauraro shida da aka gabatar
[gyara sashe | gyara masomin]Domin sanin cikakken ikon jam'i mai matsayin tauraro kwara 6 duba nan >>> Six-star rank
A cikin Rundunar Sojan Amurka, matsayi mai tauraro shida shine wanda aka tsara nan da nan ya zarce matsayi na tauraro biyar, mai yiyuwa ne Janar na Sojoji ko Admiral na Sojan Ruwa ya sanya shi ; duk da haka, sojoji ko Majalisa ba su taɓa sanin wannan alaƙar a hukumance ba.
Jerin ƙasashe
[gyara sashe | gyara masomin]Bayanan kula
[gyara sashe | gyara masomin]Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ NATO (October 1975). STANAG 2116 (PDF) (3rd ed.). Brussels, Belgium: NATO Standardization Agency. p. 2. Retrieved 14 October 2022.
- ↑ "One-star". lexico.com. Oxford University Press. Archived from the original on February 24, 2021. Retrieved 24 March 2022.
- ↑ 3.0 3.1 3.2 3.3 "Rank structure". army.mod.uk. British Army. Retrieved 27 May 2021.
- ↑ "Two-star". lexico.com. Oxford University Press. Archived from the original on March 24, 2022. Retrieved 24 March 2022.
- ↑ "Three-star". lexico.com. Oxford University Press. Archived from the original on March 1, 2021. Retrieved 24 March 2022.
- ↑ "Four-star". lexico.com. Oxford University Press. Archived from the original on September 23, 2020. Retrieved 24 March 2022.
- ↑ "Five-star". lexico.com. Oxford University Press. Archived from the original on March 24, 2022. Retrieved 24 March 2022.
- ↑ 8.0 8.1 8.2 "Commissioned Officer Ranks". army.gov.au. Australian Army. Retrieved 13 December 2021.
- ↑ 9.0 9.1 9.2 "Badges of rank" (PDF). navy.gov.au. Royal Australian Navy. Retrieved 28 July 2022.
- ↑ 10.0 10.1 10.2 "Ranks & insignia". joinbangladesharmy.army.mil.bd. Retrieved 11 October 2020.
- ↑ "Rank of Navy & Equivalent Rank". navy.mil.bd. Bangladesh Navy. Archived from the original on 27 June 2017. Retrieved 28 July 2022.
- ↑ "OFFICER'S RANKS". joinbangladeshairforce.mil.bd. Archived from the original on 10 February 2019. Retrieved 11 October 2020.
- ↑ 13.0 13.1 13.2 "Inter Service Ranks". paf.gov.pk. Pakistan Air Force Official Website. Archived from the original on 26 August 2022. Retrieved 18 August 2022.
- ↑ 14.0 14.1 14.2 "Dress Regulation PDF - Part I" (PDF). army.lk. Sri Lanka Army. January 2019. p. 11-1. Retrieved 20 May 2021.
- ↑ "RAF Ranks". raf.mod.uk/. Royal Air Force. Retrieved 21 September 2021.
- ↑ 18.0 18.1 18.2 "Navy Officer Ranks". military.com. Retrieved 28 July 2022.
- ↑ 19.0 19.1 19.2 "U.S. Military Rank Insignia". defense.gov. Department of Defense. Retrieved 13 January 2022.