Content-Length: 77764 | pFad | http://ha.wikipedia.org/wiki/Onitsha

Onitsha - Wikipedia Jump to content

Onitsha

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Onitsha


Wuri
Map
 6°10′N 6°47′E / 6.17°N 6.78°E / 6.17; 6.78
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihohin NajeriyaJahar Anambra
Yawan mutane
Faɗi 1,483,000 (2021)
• Yawan mutane 40,978.17 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 36.19 km²
Altitude (en) Fassara 65.02 m
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 1550
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 430...
Kasancewa a yanki na lokaci
Tsarin lamba ta kiran tarho +234
Wasu abun

Yanar gizo imeobionitsha.org
Babbar kasuwar birnin Onitishan
Harbor Layout Onitsha

Onitsha birni ne, da ke a jihar Anambra, a ƙasar Najeriya. Bisa ga kimanta a shekarar dubu biyu da goma sha bakwai 2017, jimilar mutane miliyon ɗaya da dubu dari uku ne ke rayuwa a wajen.[1] Ƴan asalin Onitsha Igbo ne kuma suna jin yaren Igbo. Ana kiran mutanen Onitsha da Ndi Onicha.

  1. https://www.macrotrends.net/cities/22013/onitsha/population








ApplySandwichStrip

pFad - (p)hone/(F)rame/(a)nonymizer/(d)eclutterfier!      Saves Data!


--- a PPN by Garber Painting Akron. With Image Size Reduction included!

Fetched URL: http://ha.wikipedia.org/wiki/Onitsha

Alternative Proxies:

Alternative Proxy

pFad Proxy

pFad v3 Proxy

pFad v4 Proxy