Jump to content

Abu Dhabi (birni)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Abu Dhabi
ابوظبي (ar)


Suna saboda uba da gazelle (en) Fassara
Wuri
Map
 24°27′04″N 54°23′49″E / 24.4511°N 54.3969°E / 24.4511; 54.3969
Ƴantacciyar ƙasaTaraiyar larabawa
Haɗaɗɗiyar daular larabawaAbu Dhabi (Masarauta)
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 1,483,000 (2020)
• Yawan mutane 1,525.72 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Larabci
Labarin ƙasa
Yawan fili 972 km²
Wuri a ina ko kusa da wace teku Persian Gulf (en) Fassara
Altitude (en) Fassara 14 m
Tsarin Siyasa
• Gwamna Mohammed bin Zayed Al Nahyan (14 Mayu 2022)
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+04:00 (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho 00971
Wasu abun

Yanar gizo dmt.gov.ae
Facebook: AbuDhabiADM Twitter: AbuDhabi_ADM Instagram: abudhabiadm LinkedIn: abu-dhabi-city-municipality Youtube: UCANU4xqJWFpw_PxHPQpkyiw Edit the value on Wikidata
Abu_Dhabi_Street_uae_Travelvlogus_Travel_To_The_World
Abu Dhabi.
hoton birnin abu dhabi

Abu Dhabi, da Larabci أَبُو ظَبِي‎, birni ne dake a masarautar Abu Dhabi, a ƙasar Hadaddiyar Daular Larabawa. Shi ne babban birnin masarautar Abu Dhabi kuma da babban birnin Hadaddiyar Daular Larabawa. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2018, akwai jimilar mutane 1,450,000. An gina birnin Abu Dhabi a ƙarshen karni na sha takwas bayan haifuwan annabi Issa.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


pFad - Phonifier reborn

Pfad - The Proxy pFad of © 2024 Garber Painting. All rights reserved.

Note: This service is not intended for secure transactions such as banking, social media, email, or purchasing. Use at your own risk. We assume no liability whatsoever for broken pages.


Alternative Proxies:

Alternative Proxy

pFad Proxy

pFad v3 Proxy

pFad v4 Proxy